W. Yah 20:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai teku ta ba da matattun da suke a cikinta, mutuwa da Hades kuma sun ba da matattun da suke a gare su, aka kuwa yi wa kowa shari'a gwargwadon aikin da ya yi.

W. Yah 20

W. Yah 20:5-15