W. Yah 20:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi kuwa Ibilis mayaudarinsu, sai da aka jefa shi a tafkin wuta da ƙibiritu, a inda dabbar nan da annabin nan na ƙarya suke, za a kuma gwada musu azaba dare da rana har abada abadin.

W. Yah 20

W. Yah 20:2-14