W. Yah 19:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na ji kamar wata sowar ƙasaitaccen taro, kamar ƙugin ruwa mai gudu, kamar aradu mai ƙara, suna cewa,“Halleluya! Gama Ubangiji AllahnmuMaɗaukaki shi ne yake mulki.

W. Yah 19

W. Yah 19:5-10