W. Yah 19:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ku ci naman sarakuna, da naman sarakunan yaƙi, da naman ƙarfafa, da naman dawakai, da na mahayansu, da naman kowa da kowa, wato, na ɗa da na bawa, na yaro da na babba.”

W. Yah 19

W. Yah 19:17-21