W. Yah 19:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na ga sama ta dāre, sai ga wani farin doki! Mahayinsa kuwa ana ce da shi Amintacce, Mai Gaskiya, yana hukunci da adalci, yana kuma yaƙi.

W. Yah 19

W. Yah 19:8-16