Ku saka mata daidai da yadda ta yi,Ku biya ta ninkin ayyukanta,Ku dama mata biyun abin da ta dama muku.