W. Yah 18:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba za a ƙara jin kiɗan masu molo, da mawaƙa, da masu sarewa, da masu bushe-bushe a cikinki ba,Ba kuma za a ƙara ganin mai kowace irin sana'a a cikinki ba,Ba kuma za a ƙara jin niƙa a cikinki ba,

W. Yah 18

W. Yah 18:18-24