W. Yah 18:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

za su tsaya a can nesa, don tsoron azabarta, su ce,“Kaitonka! Kaitonka, ya kai babban birni!Ya kai birni mai ƙarfi, Babila!A sa'a ɗaya hukuncinka ya auko.”

W. Yah 18

W. Yah 18:8-16