W. Yah 17:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A goshinta kuma an rubuta wani sunan asiri, “Babila mai girma, uwar karuwai, uwar abubuwa masu banƙyama na duniya.”

W. Yah 17

W. Yah 17:3-13