W. Yah 17:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ɗaya daga cikin mala'ikun nan bakwai masu tasoshin nan bakwai, ya zo ya yi mini magana, ya ce, “Zo in nuna maka hukuncin da za a yi wa babbar karuwar nan, wadda take zaune a bisa ruwa mai yawa,

W. Yah 17

W. Yah 17:1-7