W. Yah 15:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na ga wani abu kamar bahar na gilas, gauraye da wuta, na kuma ga waɗanda suka yi nasara da dabbar nan, da siffarta, da kuma lambar sunanta, a tsaitsaye a bakin bahar na gilas, da molayen yabon Allah a hannunsu.

W. Yah 15

W. Yah 15:1-8