W. Yah 14:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai kuma mala'ika na biyu ya biyo, yana cewa, “Ta fāɗi! Babila mai girma ta fāɗi! Ita da ta zuga dukkan al'ummai su yi tsananin jarabar yin fasikanci da ita.”

W. Yah 14

W. Yah 14:3-17