W. Yah 14:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan na ga wani mala'ika yana kaɗawa a tsakiyar sararin sama, yana tafe da madawwamiyar bishara, domin ya sanar da ita ga mazaunan duniya, wato, ga kowace al'umma, da kabila, da harshe, da jama'a.

W. Yah 14

W. Yah 14:1-8