W. Yah 14:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hayaƙin azabar nan tasu ya dinga tashi har abada abadin, ba su da wani rangwame dare da rana, wato, waɗannan masu yi wa dabbar nan da siffarta sujada, da kuma duk wanda ya yarda aka yi masa alamar sunanta.”

W. Yah 14

W. Yah 14:8-20