W. Yah 12:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta kuwa haifi ɗa namiji, wanda zai mallaki dukkan al'ummai da sandar ƙarfe, amma aka fyauce ɗan nata, aka kai shi zuwa wurin Allah da kursiyinsa.

W. Yah 12

W. Yah 12:1-11