W. Yah 12:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma aka ba matar fikafikan nan biyu na babban juhurman nan, don ta tashi ta guje wa macijin nan, ta shiga jeji, ta je wurin da za a cishe ta a lokaci ɗaya, da lokatai, da rabin lokaci.

W. Yah 12

W. Yah 12:7-15