W. Yah 12:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Aka kuma ga wata babbar alama a sama, wata mace tana a lulluɓe da rana, tana a tsaye a kan wata, da kuma kambi mai taurari goma sha biyu a kanta.

W. Yah 12

W. Yah 12:1-7