W. W. 8:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ma a ce kai ɗan'uwana ne, wanda mahaifiyata ta goya,Da in na gamu da kai a titi,Sai in sumbace ka, ba wanda zai kula.

W. W. 8

W. W. 8:1-5