W. W. 7:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan hau itacen dabino in tsinko 'ya'yan.Mamanki kamar nonnan inabi suke a gare ni.Numfashinki kamar ƙanshin gawasa ne.

W. W. 7

W. W. 7:3-13