W. W. 7:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wuyanki kamar hasumiyar hauren giwa ne.Idonki kamar tafki ne cikin birnin Heshbon,Kusa da ƙofar Bat-rabbim.Hancinki kyakkyawa ne kamar hasumiyar Lebanon ta tsaron Dimashƙu.

W. W. 7

W. W. 7:1-12