W. W. 7:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za mu tashi da sassafe, mu duba kurangun inabi,Mu ga ko sun fara tohowa,Ko furanni sun fara buɗewa.Mu ga ko itatuwan rumman sun yi fure.A can zan bayyana maka ƙaunata.

W. W. 7

W. W. 7:2-13