W. W. 6:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Komo, ki komo, ke Bashulamiya,Ki komo, ki komo domin mu ƙara dubanki.Me ya sa kuke so ku dubi Bashulamiya,Sa'ad da take taka rawar zamanin dā?

W. W. 6

W. W. 6:9-13