W. W. 6:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na gangara zuwa cikin itatuwan almondDomin in ga ƙananan itatuwan da suke a kwarin,Domin in ga ganyayen inabiDa furannin itatuwan rumman.

W. W. 6

W. W. 6:6-13