W. W. 5:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ina barci, amma zuciyata na a farke,Sai na ji ƙaunataccena yana ƙwanƙwasa ƙofa.Buɗe mini in shigo, ƙaunatacciyata, budurwata, kurciyata,Wadda ba wanda zai kushe ki.Kaina ya jiƙe da raɓa,Gashina ya yi danshi da laimar ƙāsashi.

W. W. 5

W. W. 5:1-5