W. W. 4:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amaryata, ki taho daga Dutsen Lebanon,Taho daga Lebanon.Ki taho daga ƙwanƙolin Dutsen Amana,Da Dutsen Senir da Harmon,Inda zakuna da damisoshi suke zaune.

W. W. 4

W. W. 4:1-16