W. W. 4:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Farka, ya iskar arewa.Ki hura a kan lambuna, ke iskar kudu.Iska ta cika da ƙanshi.Bari ƙaunataccena ya zo lambunsa,Ya ci 'ya'yan itatuwa mafi kyau.

W. W. 4

W. W. 4:7-16