W. W. 4:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shuke-shuke suna girma sosai.Suna girma kamar gonar itatuwan rumman.Suna ba da 'ya'ya mafi kyauDa kayan shafe-shafe kamar su lalle da nardi.

W. W. 4

W. W. 4:5-15