W. W. 4:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zaƙin leɓunanki kamar zuma ne, ya budurwata,A gare ni harshenki madara ne da zuma.Tufafinki suna ƙanshi kamar turaren da yake cikin Dutsen Lebanon.

W. W. 4

W. W. 4:9-14