W. W. 2:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ƙaunataccena kamar barewa yake,Kamar sagarin kishimi.Ga shi can, yana tsaye a bayan katangarmu.Yana leƙe ta tagogi,Yana kallona ta cikin asabari.

W. W. 2

W. W. 2:5-17