W. W. 2:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku 'yan matan Urushalima,Ku rantse da bareyi, da batsiyoyi,Ba za ku shiga tsakaninmu ba,Ku bar ta kurum.

W. W. 2

W. W. 2:1-13