W. W. 2:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Har hurowar iskar safiya,Sa'ad da duhu ya kawu.Komo ya ƙaunataccena, yi kamar barewa,Kamar sagarin kishimi a kan duwatsu.

W. W. 2

W. W. 2:9-17