W. W. 2:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kurciyata kina zaune a kogon dutse mai tsayi.Bari in ga fuskarki, in kuma ji muryarki,Gama muryarki tana da daɗin ji,Fuskarki kuma tana da kyan gani.

W. W. 2

W. W. 2:8-17