Furanni suna hudowa a itatuwa ko'ina.Lokacin raira Waƙoƙi ya yi,Lokacin da kurciyoyi suke kuka ya yi.