W. W. 1:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka ɗauke ni mana, mu gudu,Ka zama sarkina, ka kai ni ɗakinka.Da yake kana nan za mu yi farin ciki,Za mu sha ruwan inabi, mu yi murna da ƙaunarki.Ya dace a ƙaunace ka!

W. W. 1

W. W. 1:1-5