W. W. 1:15-17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

15. Ke kyakkyawa ce ƙwarai, kyakkyawa ce ke, ya ƙaunatacciyata,Idonki suna haskaka da ƙauna.

16. Kai kyakkyawa ne ƙwarai, ya ƙaunataccena, kana da bansha'awa.Koriyar ciyawa ita ce gadonmu.

17. Itatuwan al'ul su ne jigajigan gidanmu,Itatuwan fir su ne rufin gidan.

W. W. 1