Tit 3:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka yi himmar taimakon Zinas, masanin shari'a, da Afolos, su kamo hanya, ka kuma tabbata ba abin da ya gaza musu.

Tit 3

Tit 3:10-15