Rut 4:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka a sa'ad da dangin nan mafi kusa ya ce wa Bo'aza, “Sai ka saye ta,” sai ya tuɓe takalminsa ya ba Bo'aza.

Rut 4

Rut 4:6-15