Rut 4:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mata, maƙwabta kuwa suka ce, “An haifa wa Na'omi ɗa!” Suka raɗa masa suna Obida, shi ne mahaifin Yesse, uban Dawuda.

Rut 4

Rut 4:11-18-22