Rut 4:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya zama mai sanyaya miki rai, mai goyon tsufanki, gama surukarki wadda take ƙaunarki, wadda ta fiye miki 'ya'ya maza bakwai, ita ta haife shi.”

Rut 4

Rut 4:10-16