Rut 3:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai surukarta ta ce, “Ki jira dai, 'yata, har ki ga yadda al'amarin zai zama, gama mutumin ba zai huta ba, sai ya daidaita al'amarin a yau.”

Rut 3

Rut 3:12-18