Rut 3:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Lokacin da ta zo wurin surukarta, sai surukarta ta ce mata, “'Yata, ina labari?”Sai ta faɗa mata dukan abin da mutumin ya faɗa mata.

Rut 3

Rut 3:12-18