Rut 3:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ta kwanta a wajen ƙafafunsa har safiya. Sa'an nan ta tashi tun da jijjifi kafin a iya gane fuskar mutum, gama ba ya so a sani mace ta zo masussukar.

Rut 3

Rut 3:10-16