Rut 2:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Rut ta tafi wata gona, tana bin bayan masu girbi, tana kala. Ta yi sa'a kuwa ta fāɗa a gonar Bo'aza, dangin Elimelek.

Rut 2

Rut 2:1-11