Rut 2:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ta riƙa bin 'yan matan gidan Bo'aza. Ta yi ta kala har aka gama girbin sha'ir da na alkama, tana zaune tare da surukarta, wato Na'omi.

Rut 2

Rut 2:18-23