Rut 2:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Rut kuma, mutuniyar Mowab, ta ce, “Banda wannan ma, ya ce mini, ‘Ki riƙa bin barorina, har lokacin da suka gama mini girbin.’ ”

Rut 2

Rut 2:15-23