Rut 2:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta ɗauka, ta koma gari, ta nuna wa surukarta abin da ta kalato. Ta kuma kawo mata sauran abincin da ta ci ta ƙoshi har ta rage.

Rut 2

Rut 2:16-23