Rut 2:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji Allah na Isra'ila, wanda kika zo neman mafaka gare shi, ya sāka miki da cikakken lada saboda abin da kika yi.”

Rut 2

Rut 2:4-19