Rut 1:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Inda za ki rasu, ni ma can zan rasu, a binne ni. Idan na bar wani abu ya raba ni da ke, in dai ba mutuwa ba, to, Ubangiji ya yi mini hukunci mai zafi!”

Rut 1

Rut 1:11-18