Rut 1:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka sāke fashewa da kuka. Sai Orfa ta yi wa surukarta, sumba, ta yi bankwana da ita, amma Rut ta manne mata.

Rut 1

Rut 1:10-22