Rut 1:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Na'omi ta ce musu, “Ku koma, 'ya'yana, don me za ku tafi tare da ni? Ina da sauran 'ya'ya maza a cikina ne da za su zama mazajenku?

Rut 1

Rut 1:6-14